Alamun Cutar Daji | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | clinical finding (en) |
Suggests the existence of (en) | Sankara |
Alamun ciwon daji shine canje-canje a cikin jiki wanda ke haifar da kasancewar ciwon daji. Yawanci suna faruwa ne sakamakon illar da ciwon daji ke yi a sassan jiki inda yake girma, duk da cewa cutar na iya haifar da wasu alamomi na gaba daya kamar rage kiba ko kasala. Akwai nau'ikan ciwon daji sama da 100 daban-daban tare da alamu da alamu masu yawa waɗanda zasu iya bayyana ta hanyoyi daban-daban.[1]